Xpression Album has different Genre to express God in different ways and not be limited to a certain style. It came with a movement Team Xpression so as to remind us that God can not be put in a box. Eventually Team Xpression is a glimpse of the Movement Yaran Zaki which officially kick started January 2019.
HOSANNA is the Sixth track from the Xpression Album, Download it and keep checking this website as we drop the remaining tracks anytime
LYRICS
TRACK (6) FROM THE XPRESSION ALBUM
HOSANNA
Oh wu... Tutu tu...
Hosanna ga Dan Dauda, Mai Albarka ne Shi
Wanda ke zuwa cikin, sunan Ubangiji
Kai Sarkin Isra'ila, Shafaffen Alahnmu
Cikin sunan Madaukaki, Ka zo Ka cece mu
Hosanna ga Dan Dauda, Mai Albarka ne Shi
Wanda ke zuwa cikin, sunan Ubangiji
Mutanen da sun diba, gazarin dabino
Sun shinfida a hanyar Ka, domin Ka taka su
Oh ay ye ye ...
Hosanna ga Dan Dauda, Mai Albarka ne Shi
Wanda ke zuwa cikin, sunan Ubangiji
Yau dukan Jama'ar Ka, sun kawo yabon su
Domin su gaida Sarkin su, Wanda Ya fanshe su
Hosanna ga Dan Dauda, Mai Albarka ne Shi
Wanda ke zuwa cikin, sunan Ubangiji
Ka shiga birnin kudus, Ya Kai Mai Nasara
Tawali'u da Yardan rai, sun kai Ka mutuwa
Hosanna, Hosanna, Hosanna in the highest 2x
Lord we lift up you name
With our hearts full of praise
Be exalted oh Lord my God
Hosanna in the highest.
Hosanna ga Dan Dauda, Mai Albarka ne Shi
Wanda ke zuwa cikin, sunan Ubangiji
Loton da Ka ke duniya, wahala ce Ka sha
A hunan daman Allah, aka ba Ka daukaka
Hosanna ga Dan Dauda, Mai Albarka ne Shi
Wanda ke zuwa cikin, sunan Ubangiji
Ya Yesu Almasihu, Allah Madaukaki
Kai ne Mai Ceton Duniya, Ya Kai Mai Tsarki
Oh ay ye ye ...
All glory glory glory to the Lord 2x
Hosanna, Hosanna Hosanna
Blessed be the name of the Lord.

Want to promote with us?
Contact :08083024154 , 08135954895